Dec 9, 10:11 PM

I'm in pain

im in pain Buh Alhamdulillah.akwai radadi mai gusar da hankali🥺 radadin da wadanda zasuyi iya kadai Allah ya dorawa.radadi mai gigita🥺 wanda ya tsallake hasashen mai hasashe the Pain is way toooo much to endure it wlh Buh we say what? ALHAMDULILLAH ALAH KULLI HALIN🥺 am just one of the warriors suffering from sickle cell am a sickler nd right now.. yana damu na🥺 inajin kamar nayi ihuuu though yafi na wasu sauki sosai sosai...inajin ciwo radadi da azaba duk lokacin da ya tashi,amma me ina tuna wani abu cewar ba sona ne Allah bayayi ba daya doramin kowa da tashi kaddarr da jarabawar ni tawa kenn ku tayani Addua Allah ya bani ikon cinye ta...buh to be frank ba wanda yasan kalar ciwon da mai sickler yakeji aduk lokacin da ya motsa...Allah ya bamu lpy da duk masu fama da irin rashin lafiyar mu da ma wata daban Allah ya bamu lafiya ingattaciya dan Alfarmar Annabin rahama🙏🥺. GAREKU MASU LAFIYA MUKARA JIN TSORON ALLAH WANI ZAI IYA KARAR DA DUKIYAR SA DAN KAWAI YA SMU LAFIYA SO IS AN UPPORTUNITY ALLAH YA BAKU KUYI AMFANI DA ITA TA HANYA MAI KYAU ALLAH YA SA MU DACE AMEEN.

Replies

(18)
Dec 10, 12:50 AM
sorry dear
Dec 10, 04:52 AM
Allah sarki Allah ya sa kici jarabawan
Dec 10, 05:14 AM
allah ya kara miki lafia
Dec 10, 08:39 AM
Allah ya Baki lafiya amen
Dec 10, 12:31 PM
Allah ya Kara lafiya
Dec 10, 01:07 PM
I'm sorry about you're going through. may Allah comfort you. I'd love to be your friend.
Dec 10, 03:48 PM
Allah yasa shine tafarkin shiga aljannarki
Dec 10, 04:07 PM
Saudat Mansur Dec 10, 03:48 PM

Allah yasa shine tafarkin shiga aljannarki

1
Ameen ya rabb dear🙏🥰
Dec 10, 04:07 PM
Mu'azatu ya'u ladan Dec 10, 04:52 AM

Allah sarki Allah ya sa kici jarabawan

2
Ameen ya rabb
Dec 10, 04:08 PM
Anonymous #1 Dec 10, 01:07 PM

I'm sorry about you're going through. may Allah comfort you. I'd love to be your friend.

0
thank you, your welcome
Dec 10, 06:50 PM
sorry, Allah ya Baki lafiya
Dec 10, 09:44 PM
Allah ya Baki lafiya
Dec 10, 10:04 PM
Allah ya kara lafiya
Dec 11, 05:02 AM
Allah sarki sorry dear 😢
Dec 11, 10:04 AM
Allah ya Baki lafiya yasa kaffarane
Dec 12, 12:41 PM
Anonymous Dec 10, 04:08 PM

thank you, your welcome

0
kindly drop your contact, email
Dec 13, 11:28 PM
amin ya Allah warrior be safe Allah bamu lafiya
Jan 13, 12:12 PM
Allah sarki Allah ya miki sakayya da Gdn Aljannah ameeen 🤲🏻🥺
×