Nataho da sauri sauri gudu gudu wai anya kuwa kuna following din Arewaup a Instagram kuwa to albishirinku tun farko week dinnan ake yinta akan LSDS wato ainafin wata ta turo hotan Ashraf daa ga sarki sunusi akan cewa shne dream crush dinta,har wani ya cuceta ya karbar mata 6k xebata number ashraf,se ga wata taxo wai waccan bata isa bah dan ashraf natane eta xata eya bada 600k har tana kiran waccan da yar talakawa,to yanxun de maganar danake muku ta turo 600k dade mun samata suna yar karuna amma yanxun takoma mrs ashraf jikar dan karuna,so dama i said make i update unah mu xamu koma aci gaba da gashi and please before i go make someone be my crush ๐ป i can sense that am ugly that's why har yanxun banga anturo hotona ance anah crushing enah bah,tonide nabar ku lahiya
ikon God๐๐๐Toh a raba mana kudin kawai
๐คฃ anayi muna jin dadi wlh
make I go chop tuwo first.๐๐๐
just passing by ๐ถ๐ถ๐ถ
anayi munajin dadi๐
hahahahah toh araba abamu namu
Toh yanxu xaa raba mana kudin ne koh???
Naji ana ayi downloading app din nan koh mu xaaxo a rabawa kudin๐๐ฅฑ๐๐ป
muna following sosai kuwa
mudai ba wani mayar mata kudin da za ayi๐๐kawai a raba kowa ya samu
๐๐mudai muna nan muna jiran
Namu percentage en
anayi muna jin nice
muna jiran magana๐
Arabamana kudin kawai๐น
mude rabon kudinnan ya kawo kanmu ๐ช
ana bari muna jin haushi๐๐๐๐ฑ
please just share the money among us ๐
๐
๐
๐
๐
Nima dai๐๐๐
kawai araba mana mu talakawa
mufa munajiran ๐
malama should just come and share the money I just downloaded this app to see how this case go end๐
Toh Fah ๐
Gaskiya Malama should just share this money
Allah ya biya da wannan gulman, kinba mata yan uwanki abinda sukeso, nasan jikin wasu har kirma yake da sukaga gulma, Allah ya biya oshey ๐๐ฅฐ๐คฃ๐คฃ
๐น๐นabeg make I chop life make no life chop me ahhh Yar karuna shey you dey whine us niii?
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment