Jama'a rayuwa zata yiwu a haka? Kusan duka profiles din da na gani a home page din matchmaking, either slim/tall/beautiful/fair or endowed ladies suke nema. Kadan ne don't care to indicate. Mu masu kibar yan sauwa-sauwa ya kuke so a yi damu? Sai mace tace tana son masu kudi ku rude ku yi ta sakin zance, a duba wannan lamarin. Idan kuma akwai section din mu na yan maleji a bani directions๐
๐๐๐๐ harda wani section na yan maneji kawai Addu,a dai da tsarkin zuciya
Guiwa ta tayi sanyi ne ๐
lols Wai En Maleji.... Allah Ya Hadaki Da Naki Na Gari.. ai Yanda Akeson Slim Din Akoi Wadan da Na Sani Likes Masu Jikin wallahi. So Don't Worry Allah Will Bring the right one your way
.keep praying
A,a ba,a yankewa daga ikon ubangiji ai bakisan me Allah zaiyi ba just keep on praying kuma ki tsarkake zuciyarki
True, on it ๐
Will do, thank you
Hahaha...
Hahahha๐ wai section na yan maleji ๐๐ don't worry sis Allah zai kawo wanda zai so ki a yadda kike insha Allah
ur welcome
Allah ya sa ๐ค
khairan insha Allah ๐คฒ๐ปAllah yasa jinkirin alkhairi ne insha Allah za'adace
Asslmโฆ just have it in mind that people who wants to marry due to material reason or physical features may not last in marriageโฆ only those that want to marry for the sake of Allahโฆ please donโt get discouraged by such personโฆ Allah ya taimakeke yer uwa. ๐ ๐ค
hhhhh ba wani section na yan maneji ai wasu sunfi son masu kibar basa son mu sirara ๐น๐น
๐คฃ๐kiyi addu'a kawai sis komai lkcn
๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ๐คฃ wlh kimin dai-dai wanga magana taki hakkun
Nikuma nafison masu qibar ai ๐
Haba? Are you a registered member?
From which state are you?
Please waybill tall chubby to me
Kano, you?
Don't know any ๐
Kebbi
Oh
En garin ku basa aure kebbi
In dai sun yi meeting requirement me zai hana a aure su?
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment