ASLM JAMA'A BARKANMU D WANNAN MAI ALBARKA D FATAN KOWA YANA LAFIYA..
To jama'a kamar kullum dai yau dinma nine gogan naku wanda baya rasa kawo muku abinda zaku dan taba....
So Ina fatan kowa zai fito domin mu tattauna dan mu karu gaba dayan mu...
Yau zamu tattauna akan wasu kalmomi guda biyu wanda muke kasa bam-bam cesu a rayuwarmu ta yau d kullum,hakan kuma yakansa mukan shiga damuwa sosai sbd rashin sanin bam-bam cinsu...
Wannan kalmomi sune SO DA SOYAYYA....
Tambaya.....
Menene bam-bam cin SO DA SOYAYYA
Ina fatan yau zamu fito d dukkan karfin mu don mu taimakawa kanmu wajan kage bam-bam cin su ....
BY
BAFFANCYN (S)
Kai baffancy ya isheka 🙄haka da wai ni kam kai baka da Aiki sai magana akan soyayya 😹😹😹
Ai soyayya itace jigon kowanne Dan Adam kuma itace musabbabin duk kan wata matsala tamu sbd da haka ya zama wajibi mu san meye maganin matsalarmu..shiyasa nake so kowa yazo y baje basirarsa domin mu karu mu bam-bam ta tsaninmu d saura mutanan d basa wannan platform din ta yanda shigowarmu zatasa mu samu wani ilimi mu kuma karu d juna...
Jama'a ku taimaka nifa kai na ya kulle anya zan iya amsawa😢
ke kika sani kuma wannan ya rage naki...wannan matsalar tana daya dga cikin abinda take sawa muke fadawa t soyayya rashin sanin ka'idojinsu yana sawa mu dauki wasu musa a gurbin wasu
Allah Akbar malam kai na tafama 👏maka yau kam well done
Gaskiyan shi ne ai. ba abunda ya kai soyayya a zamanin mu na yanzu
so: shine a cikin zuciya yake kuma so halittane sbd da ba halitta bane ba bazaka taba ganin tsoho allah y sa mai son yarinya wacce batafi yar cikinsa ba
soyayya: ita kuma soyayya yinta akeyi tsakanin dan Adam sbd koh ba namiji da mace ba soyayya ana yinta tsakanin jinsi daya zakaji allah yasa maka son wnn abokinka koh abokiyarki 🙏
Tom nidai wnn na sani a iya fahimta na
Uhmm Allah koh
Allah sarki Dan gidana Ina kewarka
Hakkun seeeyamsy Ina yinki 100+
Wllhy kabari kawai. abubuwa ne ya dan min yawa. nayi tafeye tafeye ne.
hh Tom shknn
Da fatan dai yau kinci abinci d yawa sbd akwai maganganu
Haba nifa ince gaba daya shiyasa bana jin lbrnka
hhhhh Tom shknn naci wasu magan ganune 😹
Aa ba yanxu ba saida daddare
Uhmmm mutum de ya sani da ido daya😹😹😹 nake kallon😎 sa to baza a iya deceiving dina ba🌚
Well done siyama👏👏👏
wai nikam baffancy yahaya so yayanka ne hln🌚
to Daman wa yace zai deceiving inki
Ni yanxu sbd Allah Dr me nayi
Uhhmmm pls help me ask him oooo don Nima na kasa gane wanan lamari
Uhmmm wai deee
Dr ma de ya gane ka
Wlh duk binciken ki bazaki taba gano wannan abin ba ko ke magu uwar bincike
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment