Fadakarwa
Baffancy Jan 2, 06:52 PM

Fadakarwa 2

Aslm Yan uwana maza d mata yau nazo d wani guziri wanda yake d matukar amfani a gurin mu amma idan anbi mahangar gsky....a cikin guzirina Ina d tambayoyi Wanda bazasu wuce biyu ba... Tambaya ta farko gareku mata..... Yar uwa bude kunnuwanki in miki wata tambaya mana...Shin yar uwa kin taba nazari akan yawan zawarawan d kuke dasu a unguwarku..shin kin taba tunani akan me kawo yawan mutuwar aure...shin kin taba tsayawa koda d minti daya akan hakan......To wlh idan bakyayi ki koya ki zurfafa tunani sbd wannan matsala tana kan kowa amma bazaki gane hakan ba sai idan t faru akan ki Wanda b fata muke ba.... Tambaya ta biyu gareku maza.... Yan uwana maza mune ginshikin aure a wannan zamani kuma mune muke shan wahala Kashi 70 bisa dari na aure wanda wannan wahalar ita ta hanaka ta hanani ta hanamu aure....To wai shin mun taba tunanin dalilin d yasa muke ganin Yan uwanmu maza suke sakin matan su bayan wannan wahalar d muke sha🤔🤔🤔 To wai shin Ina matsalar take...me yake faruwa ne...... ku fito mu tattauna matsalar mu domin mu maganceta tun kafin lokacin muma y riskemu Wanda ba fatan hakan muke ba Allah y tsare..... @BAFFANCY (S)
post

Replies

(33)
Baffancy Jan 2, 09:56 PM

malam seeyerma ke wanne mataki kike kokarin dauka dan gujewa faruwar hakan,sannan in kin dauki matakin shin zaki iya bawa kawayenki shawara
reply 0
Yazeed Jan 2, 10:14 PM

Toh lallai kam maganar gaskiya muji tsoron Allah mata adaina sun abun duniya maza adena karya shine kawai idan kinason mutum toh kisoshi Dan Allah ba Don abun hannun shiba kai idan kanason mace kasota Don Allah ba saboda sha,awar sa kakeyi akanta ba
reply 1

Related Posts


Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice