Jan 9, 03:20 PM

Chubby Men appeal to me

I really don't why but am Soo into chubby guys Wlh brown skin and more ace yanada saje kuma matured ace irin 30 and above in nan they are so breath taking wollah sun iya love and caring am so dying to have one if have this qualities halla me Amman de make sure u have something doing Tunda baza muci kan mu in mukayi aure ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

Replies

(15)
Jan 9, 03:21 PM
Allah ya baki.
Jan 9, 03:23 PM
To Allah ya hada ki da nagari
Jan 9, 03:45 PM
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Allah ya kawo miki mafi alheri wanda ke ma spec ษ—in shi ce ke
Jan 9, 03:59 PM
Allah ya baki na gari
Jan 9, 04:42 PM
allah baki na gari dan lukuti
Jan 9, 05:27 PM
Allahh ya kawo nagari
Jan 9, 07:47 PM
Haidar Ali Jan 9, 03:45 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Allah ya kawo miki mafi alheri wanda ke ma spec ษ—in shi ce ke

0
Wannan shine magana fa ๐Ÿ˜‚
Jan 9, 08:07 PM
Allah y hada ki da nagari
Jan 9, 10:21 PM
ice dai kema โ€˜yar sukutar ce ๐Ÿ˜€ MashaAllah
Jan 10, 05:29 PM
Sadeeqsak Jan 9, 10:21 PM

ice dai kema โ€˜yar sukutar ce ๐Ÿ˜€ MashaAllah

0
๐Ÿ˜‚
Jan 10, 09:27 PM
thank God am not chubby ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ
Jan 10, 11:32 PM
Allah yabamu sister๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
Jan 12, 11:25 AM
Jan 12, 12:50 PM
Anonymous #2 Jan 10, 11:32 PM

Allah yabamu sister๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

0
Amin fa
Jan 13, 08:11 PM
Anonymous Jan 12, 12:50 PM

Amin fa

0
Allah ya baki na gari
×