Wai Meyasa ba'a siyar da tsire Sai dare yayi 🤔🙄🚶
mutun mai kwadayi kawai saboda yafi dd
Laah wallah haka ne ina masu cin tsiren dare ku bamu amsa pls
Kin ga abin da ake gasa tsiren duk datti da germs sun gama baibaye shi. So da daddare lokacin sun yi bacci, babu yadda zasu hau kan tsiren.
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
innalillahi🤣🤣🤣🤣
a unguwarku ne ba'a siyar da tsire sai daddare gaskiya mu any time an saidawa
mu ana saidawa
ohhh 😂
Amma dai na sauran time ɗin bai kai na dare daɗi ba koh.
eh gaskia dai most but ai dare yafi dadin yin kwadayi da kayi dan kunshinka idan kazo bacci
Saboda mu maza in mun dawo daga neman kudi mu sayi tsire mu kaima lash money wato mata
A garinku ne ba a tsire sai da daddare😹
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment