Sokoto girls be like... Ke wallahi mota aggarai kuma turanci shi kai sannan iPhone shi ka riqo, qasaw waje yayi karatu, ni wallah birgeni shi kaii, ina zan samu lambataišš
Ku hito mu ganku š
qasawwaje yayyi karatu, ni wallahi burgeni shi kai... Sakwakwato birnin shehu š
kuma wallah dan Kaduna naš¤£š¤£
hhhh
This is so hilarious..š¤£
But sha, what can we do about it. We're born n raised there.
Abba Ke Shagan Rai. Ban Kwana Bashi ga Rai
Bh haka muke bahšš
Walle Koh Shiga Rai garaiš¤£š¤£š¤£
Hahaha.. Are you sure?
yeah
Can we connect?
Sure but ina kt sai babban sallah znzo
banni da su
bayan kun gama mana cin mutun ci kuma zaka nemi ka hadu da yar garin mu šš
to ba zaku hadu en ba š
baby girl zamu kama ne zamu tura wani daga sokoto ya auro mana ke ya kawo mana ke sokoto then na sake jin kinyi maganaš
Ay kai ba dan sakkwato bane
š¤£š¤£š¤£ iPhone shi ka riqo I come in peace
you know sister for sure sokoto Girls are speaking this way but not all of them those that are speaking this kind of Hausa are villagers
I've been to sokoto that's why I'm saying this normal sokoto girl will say " ke MOTA gareshi, Yana Jin turanci kuma, sannan iphone gareshi, Kasar waje yake karatu fah gaskiyah Yana burgeni Dan Allah Ina zan samu number tai. for sure thats the way there are speaking ššš I kom in fis
a ina ka gan an rubuta cewa ni ba dan sokoto bane šš¤
Everywhere..
to ni asalin basakkwace neš
Comment has been deleted
yes
Tohššš ayi mana maganin su
aa ba zaa karba ba šš
Comment has been deleted
Copy that. You can take it down
nidai gaskiya hausar su tana min dadi
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment