So ina da ƙiba, ina da burst sosai, akwai lokacin da na so ramewa sosai, duk wani magani idan naji yana rage ƙiba ina amfani dashi don na rame amma ba wanda ya yi min aiki. Amma tunda na ga wani siriri me siranta na tashin hankali na fara son ƙiba ta, sai na zama indifferent about ƙibar tawa, na daina damuwa. Toh yanzu kuma kibar tawa ta karu kan da, na samu maganin da nake da assurance zai yi min aiki na rame, amma tunda na ga yanda nonuwan wata aunty dina (Kuma karamar yarinyace) suka yi nake tsoron ramewa yanzu, abin ya bani tsoro, abin ya yi yawa, I'm scared of saggy breasts now but I want to lose weight, Ko kadan ne na rage, akwai wani solution ne? 😭😞
Will do in shaa Allah 😊
Na san mutane na neman kibar, amma abin dubawa ne, health wise
Tried both, for more than a year, sai dai 1-2 kg ya sauka
Nidai poster Nima ki gayamin mgn nan
Wanne?
maganin rage kiban
×
Matchmaker
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment