May 22, 10:52 AM

My beloved sisters

My Dear Sister, Ur Best Friend Boyfriend Or Husband Can Be Ur Future Husband! So, Plz Don't Ignore D Signs? Coz Ba HARAMU Bane?

Replies

(4)
May 22, 11:14 AM
Ba haramun bane Amma Ana barin halak ko Dan kunya, a rayuwa abunda kasan bazakaso ayi makaba bai kamata kaima kayima waniba, kamar saki ne a aure, Allah ya hallatashi Amma Kuma duk sanda akayi Shi Sai alarshi ya girgiza, shiyasa inde ba Babu yanda za'ayi mijin friend din shi Allah ya kaddara gaskiya a ganina barin Sai yafi alkhairi.
May 22, 11:39 AM
You are obviously planning to go after a girl that is married or in a serious relationship. ba haram bane amma dont destroy someones relationship soboda son zuciyar ka babu kyau.
May 22, 02:28 PM
Gaskiya pa
May 23, 04:26 AM
husband friend fa kace? kana so ka raba aure kenan
×