plss help me ina ta fama da ciwon hakori (toothache)almost a month kenan and naje asibiti har na gaji kuma na gidan shima still,shine nace don Allah ko akwai wani magani da zan iya amfani dashi domin wllh abin is nt funny,plss help a sister 😢😢😢
Try using Jigsimur Herbal kina iya dacewa
Time for you to visit a dentist😁
a asibitin likitan hakori ne ya duba ki ko kuma Normal likita?
Eyyah sorry. kace the same problem muke fama dashi. Yau kwana uku kenan duk sanyin nan da ake gumi nakeyi saboda ciwon hakori wallahi. The following day kawai naje aka ciremun su, yanzu gashi baccina nakeyi harda munshari
tnk u amma zan iya samu a Islamic shops
wllh dentist nk gani
nawa ba guda daya ke ciwon ba shiyasa kuma ina gani kaman veins din basu mutu ba kada a takura musu wajen cirewa
I doubt it gaskiya
ok plss a ina zan iya samu
Wani gari kike?
Ok, in hakane ya kamata kaje kaga Dentist
zaria
Sorry
da kika je asibitin me aka ce miki/me aka miki?
they did ntin I jst complain abt how am feeling shine suka bani drugs kawai
Toh I suggest ki koma gaskiya,saboda in aka baki magani ana kyautata zaton zai kashe matsalar ne,to amma in baiyi ba shine za'a miki either of the two,ko dai a miki filling idan rami ne yayi a cike shi,( wanda hakan zaisa ya daina ciwon) ko kuma a cire shi idan yakai stage dinda sai an cire din
to shawara ta shine ki koma sai ki fada msu kinsha maganin amma still bai daina miki ciwo ba,by then zasu san me zasu mki wanda zaiyi working in Sha Allah
Allah ya sawaqa.
ameen tnk u alot
Be chewing 2-3 cloves morning and evening
its a home remedy
Okay.
I can give you a contact so you can order for it
But I can send you a little if you want just to try and see if it will work for you. I'm in Kaduna.
owk tnk u I will gladly accept it
So is there anyone you know that will be going to Zaria from Kaduna?
let me check I will get bck to u
dear poster, i had 5 extractions, 2 root anals and 1 wisdom tooth surgery..
please ill advice you see a good dentist to check.. hakori bayida magani sai an gyara…
if you are in Abuja kindky go to TOPAZ DENTAL CLINIC in Prince & Princess estate…
0901 787 9721-Feel free to contact them and thank me later…
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment