ya al'ummar annabi manxon ALLAH S.A.W, Dan girman ubangiji duk Wanda ya karanta post dina yayimun adduah,Ina fama d rashin lpia, Ina adduah ubangiji y yayemun Dan alfarmar manxon rahma S.A.W, ubangiji duk Wanda yay mun adduah, ALLAH k sa y gama d dunia lpia Ameen y hayyu y qayyum.
insha Allahu
Allah yabaka/ki lpy
Allah yakara sauki yasa kaffara ne
Allah ya bada Lafia
Allah y baki/ka lfy 🙏dama al'umman musulmi gabadaya🙏
Allah sarki Allah ya baki/ka lafiya
Allah ya kara sauki yasa kaffara ne Ameen
Ameen Ya Rabbi, Allah ya baki lfya
Allah ya baki lfy
Allah y bada lapia 🙏🙏
Allah ya bada lafiya yasa kaffara ne.
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
Amin ngd
ubangiji y biyaku da gidan aljannah Wanda suka Sami damar yimun adduah
ana tare ai
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment