Feb 5, 08:25 PM

Meyasa yan Unguwa suke ganin mace me a karatu a haka?๐Ÿ’”

Dan Allah meyasa Yan Unguwa basu son Fadar Abun Alkhairi akan Yan Nata idan anzo Neman Auren Mu..Especially idan sunga Kana Karatu ๐Ÿ’”๐Ÿ˜ž๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๏ธShike nan Dan Muna zuwa Makaranta munyi Laifi ๐Ÿ’”

Replies

(37)
Feb 5, 08:42 PM
Pls dama ana tambayan Yan unguwane akan mutum idan zaiyi aure?
Feb 5, 09:23 PM
User -} Feb 5, 08:42 PM

Pls dama ana tambayan Yan unguwane akan mutum idan zaiyi aure?

2
Shine ae
Feb 5, 09:31 PM
User -} Feb 5, 08:42 PM

Pls dama ana tambayan Yan unguwane akan mutum idan zaiyi aure?

2
some dos dt, of recent wllhy a guy did d same to my frnd, while he bomb into het elder brother without knowing ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃwai dan Allah akwai wata ha gidan nan frnd dina kesanta so i came to investigate on his behave, can u imagine, & wllhy it not a local area dazakache mayb okk dan yaga anguwan hakane
Feb 5, 09:32 PM
sweet@ with all d binchike, if is ment to be..wllhy Allah will make it ease no matter the circumstance
Feb 5, 09:56 PM
User -} Feb 5, 08:42 PM

Pls dama ana tambayan Yan unguwane akan mutum idan zaiyi aure?

2
absolutely ๐Ÿ’ฏ or Atimes wani lokacin ma suke Neman Mai nemanka Suyi maganar ka koh ba'a tambaye su ba
Feb 5, 09:57 PM
User -} Feb 5, 09:23 PM

Shine ae

2
maganar Gaskia
Feb 5, 09:57 PM
User -} Feb 5, 09:32 PM

sweet@ with all d binchike, if is ment to be..wllhy Allah will make it ease no matter the circumstance

3
Inshaa'Allah
Feb 5, 09:58 PM
User -} Feb 5, 09:31 PM
some dos dt, of recent wllhy a guy did d same to my frnd, while he bomb into het elder brother without knowing ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃwai dan Allah akwai wata ha gidan nan frnd dina kesanta so i came to investig[...] some dos dt, of recent wllhy a guy did d same to my frnd, while he bomb into het elder brother without knowing ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃwai dan Allah akwai wata ha gidan nan frnd dina kesanta so i came to investigate on his behave, can u imagine, & wllhy it not a local area dazakache mayb okk dan yaga anguwan hakane
1
can you imagine ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ’”Mutane sai Ahankali
Feb 5, 10:04 PM
Tabb munafukai kenan Allah ya mana tsari da sharrin su ameen
Feb 5, 10:07 PM
ke dai ki dinga neman tsari da sharrin mutum da aljan shikenan amma kam mutane yanzu abun da be shafe su ba suke yi.
Feb 5, 10:28 PM
User -} Feb 5, 10:04 PM

Tabb munafukai kenan Allah ya mana tsari da sharrin su ameen

1
Allahumma Amin
Feb 5, 10:29 PM
User -} Feb 5, 10:07 PM

ke dai ki dinga neman tsari da sharrin mutum da aljan shikenan amma kam mutane yanzu abun da be shafe su ba suke yi.

1
Wallahi sosai fah Inshaa'Allah
Feb 5, 11:41 PM
User -} Feb 5, 09:57 PM

maganar Gaskia

0
Amma kam wannan mugunta ceh
Feb 6, 07:49 AM
somethings are not meant to pain us. if everyone in a place loves or likes you then there's a problem. No matter how good you are akwai wanda they will definitely say bad things about you. Atimes we just have to do away with hearsay
Feb 6, 08:10 AM
User -} Feb 5, 09:23 PM

Shine ae

2
Irina da baruwana da Yan unguwanmu wayanda nake gaisarwa ma basu wuce 3ba Ashe akwai kura
Feb 6, 08:12 AM
User -} Feb 5, 09:31 PM
some dos dt, of recent wllhy a guy did d same to my frnd, while he bomb into het elder brother without knowing ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃwai dan Allah akwai wata ha gidan nan frnd dina kesanta so i came to investig[...] some dos dt, of recent wllhy a guy did d same to my frnd, while he bomb into het elder brother without knowing ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃwai dan Allah akwai wata ha gidan nan frnd dina kesanta so i came to investigate on his behave, can u imagine, & wllhy it not a local area dazakache mayb okk dan yaga anguwan hakane
1
That means baiyarda da itaba kenan at first. Bakowa bane yake good time da Yan unguwanshi fa
Feb 6, 08:14 AM
User -} Feb 5, 09:56 PM

absolutely ๐Ÿ’ฏ or Atimes wani lokacin ma suke Neman Mai nemanka Suyi maganar ka koh ba'a tambaye su ba

0
Wannan ai shashanci ne atunanin su sune zasu Fadi zahirin halin mutum
Feb 6, 08:27 AM
User -} Feb 6, 08:12 AM

That means baiyarda da itaba kenan at first. Bakowa bane yake good time da Yan unguwanshi fa

1
God bless you, koni, tunda u ve no business with them๐Ÿคท
Feb 6, 08:55 AM
Ana tambayar yan unguwa sai dai akwai masharranta a cikin su mana hardai in baki gaidasu waccen yarinyar ta cika girman kai wasu kuma dole ke sa ki ki gaifasu sbd sun cika sa ido ga rashin kama girmansu ๐Ÿ™„
Feb 6, 09:31 AM
User -} Feb 6, 08:27 AM

God bless you, koni, tunda u ve no business with them๐Ÿคท

1
wlh kuwa Mutane sai ahankali
Feb 6, 10:23 AM
User -} Feb 5, 08:42 PM

Pls dama ana tambayan Yan unguwane akan mutum idan zaiyi aure?

2
Ehmana sosai
Feb 6, 11:54 AM
User -} Feb 6, 08:55 AM
Ana tambayar yan unguwa sai dai akwai masharranta a cikin su mana hardai in baki gaidasu waccen yarinyar ta cika girman kai wasu kuma dole ke sa ki ki gaifasu sbd sun cika sa ido ga rashin kama girman[...] Ana tambayar yan unguwa sai dai akwai masharranta a cikin su mana hardai in baki gaidasu waccen yarinyar ta cika girman kai wasu kuma dole ke sa ki ki gaifasu sbd sun cika sa ido ga rashin kama girmansu ๐Ÿ™„
1
Sosai fah akwai su basu san darajar kansu ba sai Sharri
Feb 6, 12:19 PM
User -} Feb 5, 08:42 PM

Pls dama ana tambayan Yan unguwane akan mutum idan zaiyi aure?

2
eh ana tmby amma akwai yadda akeyi, da Kuma irin mutanen da ake tmby, da kuma iya abinda zasu fada. Kawai dai yanzun bamu da wannan ilminne
Feb 6, 12:31 PM
User -} Feb 6, 12:19 PM

eh ana tmby amma akwai yadda akeyi, da Kuma irin mutanen da ake tmby, da kuma iya abinda zasu fada. Kawai dai yanzun bamu da wannan ilminne

1
Allah yakauta
Feb 6, 12:38 PM
User -} Feb 6, 08:10 AM

Irina da baruwana da Yan unguwanmu wayanda nake gaisarwa ma basu wuce 3ba Ashe akwai kura

1
Wallahi dae! da akwai wani mutumi a area mu kullum yna kofar gida fah toh idan mace ta wuce bata gaida shi ba kuma yasan ta... wlh se y fada wa baban mutum wae baka gaida shi ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
×