Feb 8, 10:13 AM

i unknowingly used water which had a Gecko inside, am i safe?

Assalam malama ku taimake ni wlh rashin sani yasa nayi tsarki da alwala da tsaka (gecko lizard) cikin buta na 😥😭 what will I do now??

Replies

(7)
Feb 8, 10:34 AM
انا الله وانا إليه راجعون
Feb 8, 10:35 AM
kiyi tsalki da warm water dan little salt aciki Allah ya tsare gaba 😔
Feb 8, 10:38 AM
Ahjummaah Feb 8, 10:35 AM

kiyi tsalki da warm water dan little salt aciki Allah ya tsare gaba 😔

0
Amen nagode
Feb 8, 11:41 AM
kishiga baho da ruwan zafi with salt
Feb 8, 11:44 AM
Subhanallah, Allah ubangiji ya kiyaye gaba, do sit bath , sorry
Feb 9, 09:25 PM
kiyi brush
Feb 10, 01:47 PM
Hey hope you are safe tho
×