ZIKIRAN DA AKEYI NA SHARE FAGEN RAMADAN
Mai Nama Kano Feb 10, 07:49 AM

ZIKIRAN DA AKEYI NA SHARE FAGEN RAMADAN 0

RAJAB 1-10th ISTIGFARI 3000 kullum 11-30th ISTIGFARI 2000 kullum SHA'BANA 1-10th HAILALA 3000 kullum 11-30th HAILALA 2000 kullum RAMADAN 1-10th SALATI 2000 kullum 11-30th SALATI 3000 kullum Allah Ya sa mu dace
post

Replies

(4)
Fateemah abba Feb 10, 09:05 AM
jazakallahu khair mungode da tunatarwa
reply 1
Mai Nama Kano Feb 10, 09:49 AM
Ahjummaah Feb 10, 02:17 PM
thank you but why not kar a ka’idai kayi mastada’a (مستطاعة )kuma irin wannan arika hadawa da reference domin zauciya ta aminta da shi 😊 Allah ya karba mana
reply 0
Mai Nama Kano Feb 11, 01:10 AM

Ai dake komai sauki gareshi a rayuwa, idan zuciya ba ta nutsu ba sai mutum ya ki yi kawai, abu ne Mai sauki a ganina. Game da kayyade adadi, wasu daga zikiranmu na bayan sallah ai kayyadesu akayi, wannan ya nuna kayyade adadin wani abu ba laifi bane. Amin
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
I need Advice Advice
Complains General