Mar 7, 12:49 PM

talking about girls that can't date a guy who don't speak fluent English

i just come across a post which a lady asking whether her fellow girls can date a guy who can't speak English fluently...its really unnerve, Do you know how many people that become successful without speaking English? its just a language, well yanxu idan mukace bazamuyi dating yarinya bah sai wadda ta Sauke Qur'ani mun kyauta? kowa da ra'ayinshi amma bana tunanin hakan yadace Just pray for nagari Allah ya kyauta

Replies

(12)
Mar 7, 01:21 PM
Kun kyauta mana ra'ayine ai abin.. I wonder why it's only women that get scolded when they say this is what/who I want... kuma batun na gari wannan da ban I person that can't speak good English can also be bad ai
Mar 7, 01:25 PM
Kun kyauta mana ra'ayine ai abin.. I wonder why it's only women that get scolded when they say this is what/who I want... kuma batun na gari wannan da ban I person that can't speak good English can also be bad ai
Mar 7, 02:09 PM
we just pray for d best
Mar 7, 02:21 PM
Da nice dai Qaskwarima zan yi mai 😂. After marriage she can introduce bbc news for 30mins daily .If that is boring she can get an interesting bedtime novel that he will read out for her and Listen to podcasts irin na Dr sheikh Omar Suleiman (very interesting walahi).
Mar 7, 02:27 PM
ikon Allah mai a cikin turanci ,turancin da ba shi yake tabatar da halinka ba . ni a ganina ma in mutun zai ma magana mai dadi ba gadara ba komai ai yafi
Mar 7, 03:28 PM
Anayi Muna jindadi 😆😅🤣
Mar 7, 03:52 PM
kayi gaskiya dan uwa, wallahi ni Banga aibun wanda bai iya turanci ba,is just a language and not ours,raayi ne amma gsky sisters wani abun mu muke jawa kan mu to be sincere,baka taba samun wanda ya cika goma,manzon Allah saw cewa yayi idan an yarda da addinin mutum da dabi'arsa abashi aure,so English miye aciki shi ba yaran aljanna ba,kuma fa iyawan ba shi ke nufin mutum na da cikakken ilimi ba,😄😊 lkcn muna primary school akwai wata tafi kowa iya turanci a class amma ita ke cin na karshe,so abun ba da ga nan bane
Mar 7, 04:54 PM
she simply asking a question to hear public opinion… I’m certain she means no harm..
Mar 7, 05:45 PM
Anonymous #1 Mar 7, 01:21 PM
Kun kyauta mana ra'ayine ai abin.. I wonder why it's only women that get scolded when they say this is what/who I want... kuma batun na gari wannan da ban I person that can't speak good English can al[...] Kun kyauta mana ra'ayine ai abin.. I wonder why it's only women that get scolded when they say this is what/who I want... kuma batun na gari wannan da ban I person that can't speak good English can also be bad ai
0
😂
Mar 7, 06:46 PM
Ina tsiya ina Turanchi
Mar 8, 08:22 PM
And women wonder why there are a lot of divorces and unhappy marriages out there.
Mar 11, 11:26 AM
Little do they know, China and Japan are among the 8 most developed countries in the world and they used their mother tongue in every aspect of their lives. Gaskiya colonial masters sun cuce mu.
×