Mar 28, 07:25 AM

Bana iya hada ido da na Miji, am I the only one?

Actually ni kaina abin Yana ban mamaki.am I the only one da kwata kwata bana iya hada Ido da namiji,ko akwai wasu..as in tun daga kan freinds, classmates har zuwa teachers..wallahi ko mgnr ta kama dole to fa se dai In kalli wani gurin.ynxu Gani a university and I'm still finding it so hard na kalli idon wani..it's not like irin Banda mgn haka ko wani Abu..I'm very good in speech coz mostly ko a secondary school in za ayi debate or something related to quize haka se an zabo ni a masu participating..but kallon idon namiji ya gagare ni😂

Replies

(41)
Mar 28, 07:35 AM
Na tsani mace Mai kallon tsiya
Mar 28, 08:04 AM
😍 I love you already 🤩😍 A wane gari/school kike pls?
Mar 28, 08:55 AM
Anonymous #2 Mar 28, 08:04 AM

😍 I love you already 🤩😍 A wane gari/school kike pls?

3
mazaaaaaaaaaaa 🙅🏻‍♂️
Mar 28, 08:58 AM
Anonymous #3 Mar 28, 08:55 AM

mazaaaaaaaaaaa 🙅🏻‍♂️

3
I might as well just shoot mi shot nah... Who knows... I might be lucky 😉
Mar 28, 09:13 AM
Anonymous #2 Mar 28, 08:58 AM

I might as well just shoot mi shot nah... Who knows... I might be lucky 😉

2
no time ai bro, in akwai friend irin ta nima ina so 🕺
Mar 28, 09:53 AM
Keep been that way alamar kunya ce a zatona, masoyi Alaihissalatu wassalaam yace: "Imani da kunya a sarke suke da juna"
Mar 28, 10:18 AM
Mai Nama Kano Mar 28, 09:53 AM

Keep been that way alamar kunya ce a zatona, masoyi Alaihissalatu wassalaam yace: "Imani da kunya a sarke suke da juna"

3
Ka gane knan Mai Nama Kano. Abinda ya fara zuwa mind di na knan. Ni ne me "I love you already" na sama. 😇
Mar 28, 10:36 AM
Anonymous #2 Mar 28, 08:04 AM

😍 I love you already 🤩😍 A wane gari/school kike pls?

3
one of the federal university in Nigeria..but actually I'm studying medicine and surgery..aure ba ynxu ba😅
Mar 28, 10:37 AM
Mai Nama Kano Mar 28, 09:53 AM

Keep been that way alamar kunya ce a zatona, masoyi Alaihissalatu wassalaam yace: "Imani da kunya a sarke suke da juna"

3
insha Allah thank you
Mar 28, 10:43 AM
Anonymous #1 Mar 28, 07:35 AM

Na tsani mace Mai kallon tsiya

3
but I guess it's not that bad..nifa ynxu se Wanda na Sani ya wuce yace ban kula da ba.alhahi besan kallon sa ne bazan iya ba bare in gane shi
Mar 28, 10:50 AM
Anonymous Mar 28, 10:36 AM

one of the federal university in Nigeria..but actually I'm studying medicine and surgery..aure ba ynxu ba😅

5
😂😂😂 wlhy Kam but sister aure nufin Allah ne mutum yakan iya aure kuma yaci gaba da karatu musamman ga ya mace kawai may Allah see us through all.
Mar 28, 11:21 AM
Anonymous #4 Mar 28, 10:50 AM

😂😂😂 wlhy Kam but sister aure nufin Allah ne mutum yakan iya aure kuma yaci gaba da karatu musamman ga ya mace kawai may Allah see us through all.

2
Ameen ya Allah thank you
Mar 28, 02:18 PM
Anonymous Mar 28, 10:36 AM

one of the federal university in Nigeria..but actually I'm studying medicine and surgery..aure ba ynxu ba😅

5
🤣😂
Mar 28, 03:58 PM
Anonymous Mar 28, 10:43 AM

but I guess it's not that bad..nifa ynxu se Wanda na Sani ya wuce yace ban kula da ba.alhahi besan kallon sa ne bazan iya ba bare in gane shi

1
naki case din babba ne
Mar 28, 04:34 PM
Anonymous #1 Mar 28, 03:58 PM

naki case din babba ne

0
is it that bad??
Mar 28, 05:17 PM
Anonymous #2 Mar 28, 10:18 AM

Ka gane knan Mai Nama Kano. Abinda ya fara zuwa mind di na knan. Ni ne me "I love you already" na sama. 😇

1
Yes haka ne, Kuma Yana da kyau hakan, Allah Ya tabbatar da alkairi
Mar 28, 08:13 PM
Wlh nima haka nake 😹 ni ko wucewa zanyi naga maza se dai na chanza hanya kuma ban iya kallon namiji 😹😹
Mar 28, 08:32 PM
Mimie Mar 28, 08:13 PM

Wlh nima haka nake 😹 ni ko wucewa zanyi naga maza se dai na chanza hanya kuma ban iya kallon namiji 😹😹

0
yauwa.ga hanya straight zata kaika inda kke so but ka gwammace kayi zagaye da kabi ta cikin gender nan
Mar 28, 08:41 PM
Anonymous Mar 28, 08:32 PM

yauwa.ga hanya straight zata kaika inda kke so but ka gwammace kayi zagaye da kabi ta cikin gender nan

0
Ki bari kawai
Mar 28, 10:10 PM
Anonymous #4 Mar 28, 10:50 AM

😂😂😂 wlhy Kam but sister aure nufin Allah ne mutum yakan iya aure kuma yaci gaba da karatu musamman ga ya mace kawai may Allah see us through all.

2
Gaskia ne Oga. Muna fatan Allah ya tabbatar da alkhairi
Mar 28, 10:22 PM
gaskiya dai awannan zamanin you're one in million in kazo dandazon mata har tuntu6e mutum yake saboda kallo
Mar 29, 08:17 AM
Anonymous Mar 28, 10:36 AM

one of the federal university in Nigeria..but actually I'm studying medicine and surgery..aure ba ynxu ba😅

5
but why are you here?
Mar 29, 12:07 PM
Anonymous Mar 28, 10:36 AM

one of the federal university in Nigeria..but actually I'm studying medicine and surgery..aure ba ynxu ba😅

5
Wai one of the federal universities in Nigeria..., se kace irin bi zanyi class by class, department by department idan kika fada min 😏. Anyway, medicine and surgery, that's nice alhamdulillaah maashaaAllaah. Allah ya sa an fara a sa'a/a gama a sa'a, Allah ya sa albarka. But still, I insist we establish contact pls mana. Ba cewa nayi yanzu yanzu nake son auren ba mana...😟
Mar 29, 02:09 PM
Anonymous #5 Mar 28, 10:10 PM

Gaskia ne Oga. Muna fatan Allah ya tabbatar da alkhairi

1
Amin ya rabbi
Mar 29, 02:16 PM
Ur not the only one ☝️ aradu we plenty 😂
×