ina matukar sha'awar naga an gayyace ni shan ruwa don gaskiya ban taba samun irin wannan gayyatar ba
kaikuma kwadayin kake son zuwa kenan
wallahi kam
kuma da zumunci
ba wani xumunci kwadayi dai da son banxa🤣
Aa fa ba son banza ba ne
😂😂😂😂
No it's not like that guys
I understand what he's talking about.
idan aka gayyaceka Shan ruwa awani wurin ma'am Yana nuna cewa ana Jin dadin muamala da Kai so broh Allah ya nuna ma an gayyaceka Shan ruwa.
Ka zo gidanmu toh 😌 ina gayyatar ka
to Kaji sai ai wanka ayi foolish adaki sayyada😂😂😂😂
funny hmm
anzo aci banza banza bata samu ba sai a tashi aje gida
Wai a daki sayyada 😂💔
to yaushe zanzo ki bani numba
toh ba matsala zaai hakan
Wai da gaske kke? 😅
wallahi da gaske
ko ke wasa kike?
Eh amma bari na tmby gida
a mana
😂😂😂
nima dai zanzo abani address Ko email
Kaima ba za'a barka a baya ba kenn
ok to na bari ALLAH yasa a yarda
Toh Allah yasa kai ma ba sayyadan zaka da ko ba
Ameen ya Allah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment