Idan mutum yana bin Jam'in Sallah dole se yayi karatu ko da be iya ba??
Anonymous Apr 17, 01:48 PM

Idan mutum yana bin Jam'in Sallah dole se yayi karatu ko da be iya ba?? 6

Dan Allah nice naje sallahn tahajjud se akazo wurin dabanyi ba a alqur'ani senace bari nabi malam nayi dashi ko nacigaba nawuce wurin dan ALLAH yahalasta ko karatuna bazecikaba dole senayi dakaina
post

Replies

(2)
Muhammad najib Apr 17, 08:55 PM
duk sallar da Ake bayyana karatu a cikin ta to Mamu Shuru zai yi ya rinka sauraron liman matukar sautin karatun Yana Kai masa. sallolin da Ake Karatun su a boye to shine Mamu zai yi shima karatunsa a boye. sai dai akwai wani kwali da ko da sallah da Ake bayyana karatu CE Amma Kai Baka jiyo Karatun liman to anso mutun ya karanta mafi karanci ko da fatiha CE a boye saboda fadin manzon Allah cewa babu sallah GA Wanda be karanta fatiha ba. Allah ya datai damu hanya madaideciya ya sa muna ciki yantattun bayin sa da za a yanta acikin wannan watan ya bamu dacewa da Daren lailatul kadir
reply 6
Anonymous Apr 17, 08:59 PM

Ameen ya Allah ni ina so nasauke ne se muna sallan tahajjut se akaxo inda nake senabi malam shine nakecewa karatu na yayi ko senasake
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
Should i do it? she's tempting me Advice
a never ending love General
This is what i want in Marriage as a man Advice
friendship Relationship
Future Husband General
ga wanka ga sana'a ga 'ya chanji Amma Babu budurwa Allah yakawo nagari General
Are you ready!!! General
A Security guard at our school hmm!, wai he's in love with me Advice
Pure truth about women regarding marriage General
what do you do for fun? Entertainment
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
What would you like to eat this weekends? Food
I find it hard to approach ladies General
If I get married, I want to be very married Marriage
What do you plan to Achieve this week? Business