Apr 21, 10:37 AM

Anya kunyi Eid yau kuwa πŸ€”

nifa gidan nan naji shi shiru ba wani motsi sallah a gurin ku ko sai gobe ne🌚🌚 ina gayen nan mai neman shawara akan abunda zai bawa budurwanshi ya ake ciki yau sallah fa me ka bata ne 🌚🌚 zo ka mana bayani

Replies

(17)
Apr 21, 01:07 PM
Dr jira muke ka kawo abin kayan sallah ae kuwa ina me neman shawara yaxo ya fada mana me ka bata
Apr 21, 01:14 PM
Ana settling budurwaye tun kafin sallah ne
Apr 21, 02:32 PM
Anonymous #1 Apr 21, 01:14 PM

Ana settling budurwaye tun kafin sallah ne

0
ohhh bakuyi sallah bane ku
Apr 21, 02:32 PM
Habeebarty Apr 21, 01:07 PM

Dr jira muke ka kawo abin kayan sallah ae kuwa ina me neman shawara yaxo ya fada mana me ka bata

0
muna tare da liman yace kada na sake na aikata hkn
Apr 21, 04:26 PM
Dr A A Apr 21, 02:32 PM

ohhh bakuyi sallah bane ku

0
munyi mana Kuma Allah yamaimaita mana amen
Apr 21, 05:02 PM
Anonymous #1 Apr 21, 04:26 PM

munyi mana Kuma Allah yamaimaita mana amen

0
to kadalla ameen ya hayyu ya qayyum
Apr 21, 07:37 PM
Shknn fahπŸ˜‚. Yau shuru kowa y fita
Apr 21, 07:38 PM
Ameeerah21 Apr 21, 07:37 PM

Shknn fahπŸ˜‚. Yau shuru kowa y fita

0
wllh fa
Apr 21, 09:44 PM
Hidiman sallah ta 6oye kowa
Apr 21, 10:29 PM
Jiddatul-khair Apr 21, 09:44 PM

Hidiman sallah ta 6oye kowa

0
wane hidiman salla kuke kude kuke gwauraye😏
Apr 21, 11:29 PM
Dr A A Apr 21, 02:32 PM

muna tare da liman yace kada na sake na aikata hkn

0
anyi sallah lapia
Apr 22, 08:27 AM
Comment has been deleted
banji ba 🌚
Apr 22, 08:27 AM
Habeebarty Apr 21, 11:29 PM

anyi sallah lapia

0
Alhmdllh
May 9, 10:21 AM
Dr A A Apr 21, 02:32 PM

muna tare da liman yace kada na sake na aikata hkn

0
anya kuwa πŸ˜‚πŸ˜‚
May 14, 02:38 PM
Rabee’a May 9, 10:21 AM

anya kuwa πŸ˜‚πŸ˜‚

0
Rabi baki yarda ba knn
May 15, 03:15 PM
Dr A A May 14, 02:38 PM

Rabi baki yarda ba knn

0
bance komai ba dr πŸ˜‚πŸ˜‚
May 18, 09:55 PM
Rabee’a May 15, 03:15 PM

bance komai ba dr πŸ˜‚πŸ˜‚

0
Rabi to ya kamata kice wani abu gskyπŸ˜‚
×