Mashkur wali
Apr 30, 03:06 PM
Ina son Mata masu saka Jigida ππ
,kuyi hakuri yazama dole mu fada π
2
MATA MASU SANYA JIGIDA GAREKU π₯°π
Mlm jigida A kugun mace Duniyane wllhπ
Barema kuma ace a kugun matarka ne idan Tana tafiya zakaji suna kara chass chass Barin mah ace Ta danyi tsalle sai dai kaji sunce chasss....π
Musamman ma ace kana a zaune a falo tazo wuce ta gabanka tana rangwada tana juya kugu mai sanye da jigida sautin kadawarshi ya doki kunnenka take zakaji gaba daya kayi la'asar jijiyoyin jikinka sun daina kai sako kwakwalwanaka ruhinka da tunani Ka tsayawa zasuyi waje guda suna neman dauki......ππ€©ππ
Mln jigida dukiyace muna miko gaisuwa mata masu adon jigida.
Wacce kuma bata fara sakawa bah toh ta fara kar mu bude shafi akanta.yauwaπ
shawara ceh π