Dazu nazo wucewa ta kofar wani gida sai Naga wata mace ta leko da daurin kirji sai na kura mata ido
Ta harareni tace"sannunka maye๐
Sai nace"yawwa sannunki show room!
Ashe mijinta yana gefe yana kallonmu sai yace" sannunku maciya amana!๐
Waniw ustazu dake zaune a gefen hanya ya cewa mijin sannunku Dayyus!
Shedan ya zagayowa ta bayan kunnena yace"sannunku costumers sai nai A'uziyya na zuga masa charbi a rabin ido har shati gurin yyi ๐Dan Banza sai ya bace ๐๐!!
Haha
lolx ka kyauta abunda kaima shedan ๐ค
At first i thought it was true until i finished the story๐
HHHhhh just dey play ๐
sunnunka.......
lallai kam
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment