Allah yasa daii mijina yana da hancii ๐
Comment has been deleted
๐๐ปโโ๏ธ๐armpit yanzu fisabillulah saii mutum yaki gyara jikinsa
musamman idan yana qamshi ๐
wlh akwai ๐น๐น sai mutum yyi 5 months bai gyara private part bh
๐น๐น
exactly ๐โค๏ธ
mata ne suka fi yin hakan ma
Kai gasky nfi tunanin maza zmu fi yin hka
awwnn ๐ฅฐ mu Kuma Muna so muji mace tana qamshi Amma ba Mai hawa Kai bh. Kuma ka gnta tsaf
mutumina ina ga baka zauna cikin mata ba Sosai, ka san idan ka saba da mata ba labarin da baza su iya baka ba ๐
๐
๐
๐น๐น gsk su kasan Mata definitely idan Mai qazanta ne sosai ba'a magana. bra sai yyi 2 weeks ๐๐๐๐ sai an fito kaga kaman ba za'a taka kasa bh
Innalillahi ๐น
da ya yi laifi kaja abunka kace โkar ka qaraโcikin nishadi ba๐คฃ๐คฃ๐คฃ
kaii ๐ฒ yaran nn basa da ta ido๐ค wato aja cikin nishadi
๐น๐น๐น na true I dey talk abi na lie๐คท sai dai kaji ana ai ni ba sa'ar shi bace after all kaji tana warin gawasa๐๐๐๐
Eh kuwa wasu haka suke ๐น๐น
idan zasu fita biki ne kawai suke gyara jikin su amma wlh MUGAYEN qazamai ne
HHHhh, Alhamdulillah nidai matata huta ๐
๐น๐น
tana tsafta tsaf ko
bnyi auren bah tukun ai๐๐,bi ma'ana tunda allah y hore mana hnci,nace matata t huta sai tai ta ja๐๐๐
๐น๐น๐นnwa kam mun gode Allah
ah haba dan Allah ya haka kuma ah daina yin jam u
wasu ba ba duka aka zama daya ba Aii
suma wasu mazan Aii ba a mgn Sbd sabar gazanta
Allah yabani hanci Amma abin haushi kana zamanka mutum nazuwa wurinka saiya ja wlh it annoying waishi tana burgeshi
wasu matan idan suna gida sai iyayen su sun roqe su kafin su tashi suyi wanka fa...so koh ku yarda koh karku yarda mata gazamai ne wlh ๐
kuma koh ku yarda koh karku yarda maza gazamaii ne na asaliii ma ๐๐
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment