Inason yara amma na tsana hayaniya arayuwata na tsana surutu, niman tsokana, rashin ji, da kuka nibanma San yanda zanyi wasa da yara ba. saina cewa mama gsky ni ko matata ta haihu yaran kawo mata zanyi donni i don't knw hw to endure all those stuff buden bakinta wai ban Isa ba ta gama wahala damu bazan daura mata nauyin yarana ba . you guys should advice me
ππ bro mama ta fada mka gaskiya. Amma idan ka haihu ka bni yaran na rainan mka su, children are amazing creature π₯°
until you start their wahala then you will think twice about repeating that statement, Children are also a burden lets be frank
who Tell You. That You Can Have Children ? you may not Give Birth Even If you want to. So Karka Daga Hankalin ka Chill Bro Ba Sai Ka Haihu Bah
πππ zan Saba with time
vasectomy kawai zai yi. ko Kuma kada yyi aureπ
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment