Assalama Alaikum..
ya SalamðŸ˜ðŸ’”Jama'a naga Abu..saboda sakaci Koh mene zanci ace wai diyarka tayi ciki har ya Kai 8 months Baka sani ba💔💔💔ðŸ˜ðŸ˜Innalillahi wa'inna Ilaihi Raji'uun Kai Allah ka yafe minðŸ˜Can you imagine matar nan diyar ta cikinta tayi ciki har ya Kai 8 months 3 weeks Amman bata sani ba sai kawarta ta kula..Dan Allah iyayi adinga kula dan Allah ðŸ˜
Allah y kyauta wannan dabbanci ne kawai ba sakaci bh
Wallahi abun akwai abun dubawa sosai sakarcin yayi yawa wallah
imagine fh wlh uwar arziki yarinyan ta ko saduwa tayi d namiji she supposed to observe immediately Amma ace ciki har 8 months Kuna kwana gida Daya, ai ya zama dabbanci wlh.
ubangiji Allah y tsare mana imanin mu, Allah ka Hana muyi ka Hana ayi mana
Uhmm you can't believe it da aka fada mata cewa tayi Karya ni sai da aje wuri Uku akai scanning tagani da Idonta kafin nan tafara kuka wai an cuceta..
Allahumma Amin.
wlh jaka ce uban wne y cuce ta, after all u can't even recognize a young girl ko a body language ta sadu d wni b zki iya ganewa bh. our mothers of nowadays careless din su ya wuce hnkali. akwai Kuma many symptoms tun a farko.
sometimes d zk Basu shawara a rinka kula d yaran sai sauce mka munafiki.
mu dai Muna roqon Allah y tsare mana kada muti kada ayi mana
Allahumma Amin dai kam Amma abun sai Addu'ah Gaskia
Subhanalillahi Allah ya tsare mu to ko ta fahimta ma ya zatayi tunda dai aikin gama ya gama
haka ni Amman dai yakamata ace tun first stage tagani
Yanzu kam sai de maganar sayo kayan jego
Ai kua 😂
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment