Salam. Don Allah haryanxu zamu iya biyan acceptance fee na BUK don samun scholarship din Kano state na school fees?
Mun samu admission amma ganin karin kudin makaranta da akayi bazamu iya biya ba muka hakura, amma yanxu tinda gomnatin Kano zata biya, toh muna da bukata amma kuma ba'a biya ko kudin acceptance fee ba bayan bada admission din. Don Allah mene abin yi wanda keda masaniya ya bamu shawara.
Thank you.
Related Posts
Trending Discussions
friendship
wai please how do people get to have so much friends abin na bani mamaki I literally don't have any...
Read more
Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani
why is it that in har dan fulani ya auri wacca ba fulani ba there's problem, komin wayewan familin s...
Read more
General
What is your opinion on Jigida?
What do u know about jigida??? I never use it but yanzu ta fara burgeni Ina so how do u think about...
Read more
General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time?
Aslm jama'a barkan mu d wannan rana da fatan kowa ya tashi lfy Allah yasa haka ameen..
jama'a ya yan...
Read more
General
Your Birthday.
Meet your Twin by dropping your Date of birth, mine is 30th july. & yours...
Entertainment
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure?
Aduk Lokacin Da Kayi Tunanin Yin Aure Me Yake Fara Zuwa Ranka?
Marriage
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment