Haka kouh😂
😂😂😂😂 you sef, try dey give your babe something from time to time without her asking. 😂😂😂😂😂
au shima roqon kudin sharrin shedan ne kenan? Abeg ni ban yadda da wanan maganar ba
In kika had da mai ruwa koh kin tambayeshi ba zai bayarba... A stingy man will always be stingy, Ya Allah bless us with mazan Aljanna
ki yarda 😂
waenda basu bayarwa eyan wutane kenan😂
endai ta roka din sharrin shaidan neh😂
Yau dai babes sun shiga uku ah hanun ka😂😂😂😂😂😂😂
Aa fah san abun duniya ne irin na wasu matan 😂 kada a laqa ma shedan
marasa som gaskia ba😂
tho ay sharrin shaidan kenan😂💔
Ni fa ban ce ba
😂😂😂😂😂
Ka rufa mun asiri
Ya kke haka ne 😂😂
ka hito hili ka hwadi gaskia Ya Mallam
tho nayi shiru da bakina😂
Gaskiya daya ce ai
😂😂😂😂
hwadi masu suji
tsayayyan namiji yana fahimtar mace ne tun kafin ta furta haka kuma ita kyautatawa a soyayya ai suna cikin farillai
Yauwa koh da naji
😂😂😂😂😂
Shiyasa nake yinka
bamu ce kada a kyautata ba
tambayar neh dai sharrin shaidan
😆😆😆😆😆
Yeah
your right
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment