Nov 27, 06:59 PM

Spiritual problems

Aslm Pls a taya ni tambayar Yan aji wai meyasa ba'a so a fada wa mai aljanu Yana da aljanu Hardai idan sun tashi suka lapa ace Kar a pada mashi/mata, ko Kar a bata labarin abin da tayi a lokacin? And dan Allah mutum yana iya rabuwa da aljanun gado ko ana wani magani ne da baza su dinga tashi ba? And is there anything wrong if namiji ya aura mai aljanu?

Replies

(1)
Jan 13, 12:16 PM
cux wasu suna using da wnnn abin sudinga pretending
×