Feb 25, 03:12 PM

maiduguri buy and sell trade fair

who is currently at the trade fair in UNIMAID garden.. let's meet up or patronize you

Replies

(15)
Feb 25, 08:36 PM
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Sai dai na fillin sukuwa yanzu kam
Feb 25, 09:02 PM
Anon Lady Feb 25, 08:36 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Sai dai na fillin sukuwa yanzu kam

0
hahaha yaushe ne wannan
Feb 25, 09:13 PM
Uncletee Feb 25, 09:02 PM

hahaha yaushe ne wannan

0
2-3rd March
Feb 25, 09:39 PM
Anon Lady Feb 25, 09:13 PM

2-3rd March

0
okay... na gudu zaria by then... ki siya mun tularen wuta ki turo mun lol
Feb 25, 09:40 PM
mu dai yan kaduna ni,Muna siyar da samosa,spring rolls,chicken wings,gizzards and Chilled zobo ๐ŸŒš๐Ÿ˜ป
Feb 26, 08:06 AM
Asiya Sani Feb 25, 09:40 PM

mu dai yan kaduna ni,Muna siyar da samosa,spring rolls,chicken wings,gizzards and Chilled zobo ๐ŸŒš๐Ÿ˜ป

2
Gani nan dawowa kaduna... let me patronize u if I come.. give me address
Feb 26, 08:09 AM
Uncletee Feb 26, 08:06 AM

Gani nan dawowa kaduna... let me patronize u if I come.. give me address

0
yeeehh๐Ÿ˜ป๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰ Rigachikun kaduna chat or call me 07042116420
Feb 27, 05:51 PM
Uncletee Feb 25, 09:39 PM

okay... na gudu zaria by then... ki siya mun tularen wuta ki turo mun lol

0
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ duk Wanda aka baza na Unimaid garden ba suyi ba ko?
Feb 29, 04:16 PM
Anon Lady Feb 27, 05:51 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ duk Wanda aka baza na Unimaid garden ba suyi ba ko?

1
hhhhhh ai na riga na gama kashe kudina shiyasa ko kallon masu sayarwa banyi ba bcox i have weakness for it Wallahi...idan na ga mai kyau sai na siya
Feb 29, 04:17 PM
Asiya Sani Feb 26, 08:09 AM

yeeehh๐Ÿ˜ป๐ŸŽ‰๐ŸŽ‰ Rigachikun kaduna chat or call me 07042116420

0
okay..in sha Allah will
Feb 29, 04:21 PM
Uncletee Feb 29, 04:17 PM

okay..in sha Allah will

0
thank you ๐Ÿ˜Š
Feb 29, 08:34 PM
Uncletee Feb 29, 04:16 PM

hhhhhh ai na riga na gama kashe kudina shiyasa ko kallon masu sayarwa banyi ba bcox i have weakness for it Wallahi...idan na ga mai kyau sai na siya

0
๐Ÿ˜‚toh shikenan uncle..... turaren wuta zasuyi Zaria inshaAllah
Mar 1, 03:05 PM
Anon Lady Feb 29, 08:34 PM

๐Ÿ˜‚toh shikenan uncle..... turaren wuta zasuyi Zaria inshaAllah

1
na maiduguri yafi kyau..bansan Yan maiduguri da rowa ba fa
Mar 2, 11:24 AM
Uncletee Mar 1, 03:05 PM

na maiduguri yafi kyau..bansan Yan maiduguri da rowa ba fa

0
๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Ni yanzu akwai mai kama da rowa ne?.... ko kafi so in ajiye a wurina ?
Feb 13, 12:41 PM
Anon Lady Feb 25, 08:36 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Sai dai na fillin sukuwa yanzu kam

0
exactly one year da kika mun alkwarin turaren wuta.. nace bara na tuna miki ๐Ÿ˜
×