Dec 12, 08:46 PM

Liking sad posts

PLS AREWAUP ASIN KAMAR POST NA MUTUWA KO ACCIDENT KOH ABIN HAUSHI. YAKAMATA AKE LIKES KUWA...

Replies

(2)
Dec 12, 08:56 PM
Dan mutum yayi liking does not mean ya so abinda ya faru.
Dec 12, 09:09 PM
Kana iya liking amma da wacce niyya zaka kayi like din, wasu suna like ne to show support.
×