i think monthly allowance from parents to children is needed
Anonymous Jul 29, 02:21 PM

i think monthly allowance from parents to children is needed 0

yakamata iyaye mu na arewa su normalising ba Yaran su monthly allowance especially mata koh da ba yawa
post

Replies

(8)
Trustee Jul 29, 08:51 PM
hmmm ko
reply 0
Anonymous #2 Jul 30, 10:34 AM
wannan gsk ne Amma idan suna da Hali. Amma preferably a bawa yaro ko yarinya business. don idan suka Saba da kudi za'a iya fara sata
reply 1
Anonymous #1 Jul 31, 09:18 AM
yo wannan ai andade anayi agidanmu haka zakiga anba yayata da kanni na mukuma ko sisi baza,a bamu ba
reply 0
Anonymous Aug 2, 09:28 AM

ba kanana Yara Nike nufi ba Ina nufin waenda suke Kaman from 15 above Kuma a rinka nuna masu cewa infa dashi komai zamu Iya Maku kiga in Babu zansu eh lokacin DA akwai Ai ana mana...anawa tunani Kenan fah
reply 0
Anonymous #1 Aug 2, 09:33 AM

Munkai mana ance mu Maza ne Kuma manada aikin yi
reply 0
Anonymous Aug 2, 09:39 AM

lol 😂 Daman aii Mata sunfi bukata wanan Koh ba komai bazasuje rokon kudin gun Wani Kato ba
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
how i feel about women General
Should i do it? she's tempting me Advice
a never ending love General
This is what i want in Marriage as a man Advice
friendship Relationship
Future Husband General
ga wanka ga sana'a ga 'ya chanji Amma Babu budurwa Allah yakawo nagari General
Are you ready!!! General
A Security guard at our school hmm!, wai he's in love with me Advice
what do you do for fun? Entertainment
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
What would you like to eat this weekends? Food
I find it hard to approach ladies General
What do you plan to Achieve this week? Business
Help a sister Relationship