A wannan zamanin da ake yawan samun cin amana tsakanin maaurata mace da namiji.
Ni mutum ne mai tsananin kishi zan iyayin abinda ba shknn ba
ya zaka/ki ji Alokacin da ka/ki tabbatar da abinda kuke zargi kuma wane irin hukunci zaku dauka??
karkuyi tsammanin yafaru dani ne fa A'A ni hasalima ko tsayayyar Budurwa Bani da
muna jiran ra'ayoyinku
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment