Hijab
Fatimaaminumusa Jun 22, 08:46 PM

Hijab 6

Tunatarwa game da Hijabi... Shi saka hijabi ba kawai rufe jiki ake so ba... Mata duk abinda za suyi su “ja hankali”n namiji ko bada saninsu ba be kamata ba, in har ba ga wnd y halatta a shari'ance ba; shys Allah ta'aala Ya hana hatta su sa abu me ƙara a ƙafa kada ya jaa hnkl, haka koda mace tasa burmemen hijabi se tayi rangwaɗa ko ta sa turare ko kwalliya afuska ko wani abu da ze iya jan hnkln namiji...; (domin ita mace dukkanta yana bama ajnabinta sha'awa ne shys addininta Ya tanadar mata da wannan kariya...) ...in tayi hkn Me sunan hijabin kenan? Sannan Mace in ta yaɗa hotonta ko ba da niyyar ta yaɗa fitina bane, duk wnd y gani ya fitinu tn da zunubi, sbd shi kanshi yin hoton hkn siddan d mgn kansa, balle yaɗa shi... Kada mace ta duba ai nrml ne ko babu wani damuwa... A'a, duba me addini yace... Muji tsoron Allah dai-dai iyawanmu Allah mafi sanin iyawar tamu... Kd zuciya ta zama mana jagora don Allah_ Wlh Addini sauƙi ne dashi... Amma ba'a abu don birge wani ko Allah Ze Yi fushi d mutum.. ba kuma a neman watayawa cikin saɓo... Ynz kuma da mace zata ga hotontannan a social media seta ga lefin wa? Ko wani ya siyar da wayarsa yn ciki (koda cikin ƴan uwa ne) ynz almajiri ya siya a fara sawa a wallpapers... Ko masu haɗa videos ɗin YouTube da hotunan mata su samu... Dss dai .. Ƴar uwa rayuwar ki me albarka ce SOSAI.. Kada mu ɓata rawarmu da tsalle.. akwai gobe bayan yau fa... Idan anma wasu uzury basu sani ba ko irin orientation d suka taso dashi.. to ke da ke ya kamata ki nuna ma Allah kun gode da baiwar da ya muku dai-dai iyawa...
post

Replies

(1)
Zainaboo boo Jul 21, 11:05 PM
masha Allahu, jzk
reply 3

Related Posts


Trending

I'm distressed. Anyone to talk to? General
I have been dreaming about my Ex Relationship
I separated with my wife last week, my story Confession
Little Advice Advice
PART 4: love the best and the worst feeling Relationship
part 5: my experience with love, with a guy for him a rebound girlfriend Relationship
part 6 : heart break Relationship
Eid Palava with my girlfriend Relationship
My Heart break experience Relationship
i need your help my friends Advice
part 8 If u love something,set it free If it comes back, it's yours. If not, Relationship
part 9: Love knows no bound Relationship
Delete it! DELETE IT NOW!!! Relationship
my ex girl friend is begging for reconciliation after 3 years of break up Advice
uploading my picture to the matchmaking section Matchmaker