Oct 19, 01:35 AM

is there kaduna guys here i have a question to ask

kaduna guysπŸ™‹πŸΌβ€β™€οΈ

Replies

(19)
Oct 19, 05:40 AM
yes, here we are
Oct 19, 06:38 AM
yes ask now
Oct 19, 06:39 AM
Yeah we are here, go ahead and ask your question!😎
Oct 19, 06:58 AM
ask away. we here
Oct 19, 10:31 AM
is it true that kaduna guys suna da qaryan turanci?
Oct 19, 10:34 AM
Anonymous Oct 19, 10:31 AM

is it true that kaduna guys suna da qaryan turanci?

0
wannan Kano guys kenan
Oct 19, 01:51 PM
Anonymous Oct 19, 10:31 AM

is it true that kaduna guys suna da qaryan turanci?

0
Noo en garynmu basa karyan turanci sede na wani abun wanda wannan sun dauke shi normal abu neh
Oct 19, 08:26 PM
yan kano sunce wai duk sallah guys din kd nazuwa shoprite din kano nide nasan wannan qaryane but i want to here from you guys ya abin yike ne?πŸ˜„
Oct 19, 08:38 PM
Anonymous Oct 19, 10:31 AM

is it true that kaduna guys suna da qaryan turanci?

0
Me ake nufi da Ζ™aryar turanci?
Oct 19, 08:42 PM
Anonymous Oct 19, 08:26 PM

yan kano sunce wai duk sallah guys din kd nazuwa shoprite din kano nide nasan wannan qaryane but i want to here from you guys ya abin yike ne?πŸ˜„

1
Wannan Ζ™azafi ne da neman Ι“ata ma Ζ΄an Kaduna suna. Ai Ζ΄an Kaduna ba Ζ™auyawa bane da zasu dinga wannan. Kanawan ne dai suke da irin wannan halin. wata ma da ta je Bayero mall cewa tayi ga ta a "Bayero malt" πŸ˜‚πŸ˜‚
Oct 19, 09:51 PM
Anonymous #2 Oct 19, 08:42 PM
Wannan Ζ™azafi ne da neman Ι“ata ma Ζ΄an Kaduna suna. Ai Ζ΄an Kaduna ba Ζ™auyawa bane da zasu dinga wannan. Kanawan ne dai suke da irin wannan halin. wata ma da ta je Bayero mall cewa tayi ga ta a "Ba[...] Wannan Ζ™azafi ne da neman Ι“ata ma Ζ΄an Kaduna suna. Ai Ζ΄an Kaduna ba Ζ™auyawa bane da zasu dinga wannan. Kanawan ne dai suke da irin wannan halin. wata ma da ta je Bayero mall cewa tayi ga ta a "Bayero malt" πŸ˜‚πŸ˜‚
1
Kowa yasan yan kano, all they know is kano they can't think outside kano.
Oct 19, 10:44 PM

🀣🀣wato gata a Beyero malt maybe malt take son sha🀣🀣
Oct 19, 10:45 PM
Anonymous #1 Oct 19, 09:51 PM

Kowa yasan yan kano, all they know is kano they can't think outside kano.

1
yeah i reason with you 🀣🀣🀣
Oct 19, 11:01 PM
Anonymous Oct 19, 10:44 PM

🀣🀣wato gata a Beyero malt maybe malt take son sha🀣🀣

0
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ toh wa ya sani mata. Maybe
Oct 19, 11:59 PM
Anonymous #2 Oct 19, 11:01 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ toh wa ya sani mata. Maybe

0
🀣🀣
Oct 20, 10:08 AM
Anonymous Oct 19, 10:31 AM

is it true that kaduna guys suna da qaryan turanci?

0
so funny wallahi wani qarya turanci. Well inaga ba qarya bane just that sabo dayi kawai . like me I have an aunt when she visit us Dana fara maga na fara sako turanci zata fara hararana πŸ˜†πŸ˜„πŸ€£ tace na fara kuma sabo ne
Oct 20, 10:47 AM
Anonymous Oct 19, 10:44 PM

🀣🀣wato gata a Beyero malt maybe malt take son sha🀣🀣

0
lordddddπŸ˜‚πŸ˜‚
Nov 7, 06:24 PM
Hauwau Sulaiman Lere Oct 20, 10:08 AM
so funny wallahi wani qarya turanci. Well inaga ba qarya bane just that sabo dayi kawai . like me I have an aunt when she visit us Dana fara maga na fara sako turanci zata fara hararana πŸ˜†πŸ˜„πŸ€£ [...] so funny wallahi wani qarya turanci. Well inaga ba qarya bane just that sabo dayi kawai . like me I have an aunt when she visit us Dana fara maga na fara sako turanci zata fara hararana πŸ˜†πŸ˜„πŸ€£ tace na fara kuma sabo ne
0
Sister Hauwau wace unguwan kike a kaduna
Nov 14, 02:11 PM
Seadah Nov 7, 06:24 PM

Sister Hauwau wace unguwan kike a kaduna

0
saedah ke ma yar KD ce ? if I can get ur IG user name zan maki magana ta DM
×