I need clarification on this issue 🙏
Anonymous Nov 19, 02:33 PM

I need clarification on this issue 🙏 1

assalmu Alaikum warahmatullah. good evening all. I need more clarification regarding this matter. sorry I can use hause idan baban mutum ya rasu, misali yana tsayawa yar sa da ta kusa aure kayan daki, sai ya rasu before ayi biki din.. so kayan dakin daya fara seyawa yar shi da zatayi aure shima is it part of the gado (inheritance) wanda zaa raba kodai ya riga ya xama nata ?? thank you
post

Replies

(7)
Jibril saeed Nov 19, 02:47 PM
let's wait for best answers.
reply 0
Anonymous #1 Nov 19, 03:26 PM
It's simple Idan Uba ya sayi kayan aure, 'Yarsa ya siya wa, ba kansa ba....Don haka ba kayan gaado ba ne.....Allahu A'lamu....wannan Malamai ya kamata a ta tambaya
reply 0
Abubakar Usman Nov 19, 03:45 PM
the Kaya belongs to the person they bought for
reply 0
Anonymous #2 Nov 19, 06:55 PM
kayanta ne ba nasa ba so its hers not kayan gado
reply 0
Ummul banat Nov 19, 08:31 PM
idan ya Riga ya fada yace wannan kayan wance ne nake Tarawa to idan ya mutu kayan nata ne ba na gado ba
reply 0
Yasmeen Nov 19, 10:54 PM
Idan har ya saya kuma yayi a rubutu ce cewa wannan Kaya na wacce ce na saya, kuma aciki magada sun shaida, tou Kaya ya Zama nata. Amma idan a baki ya fada Amma bai rubuta ba lalle kuwa Kaya ya Shiga gado. Allahu Aala
reply 0
Anonymous #3 Nov 20, 05:30 AM
gskia bana tunanin cewa kayan nan zasu shiga acikin gado! sabida dasunanta aka siya, kuma azuxiyarshi hakan yake nupi! gskia zaiyi wahala ace kayan nan zasu shiga acikin raban gado, ammmma mafi sauki anan shine ki nemi malamin addini ya baki fatawa 😘🙏
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
I need Advice Advice
Complains General