Tambaya
Baffancy Dec 25, 06:51 PM

Tambaya 0

Fadi kalma daya tilo wacce idan an fadeta kake tunawa d masoyinki ko masoyiyarka Wanda ake tare ko Wanda aka rabu
post

Replies

(102)
Zahrau haladu Dec 25, 10:46 PM
Zahrau haladu Dec 25, 10:47 PM

To sannu haka yace maka
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:47 PM

haka yace min shima duk abinda muke yana gani wlh kawai magana ne baya yi
reply 0
Dr A A Dec 25, 10:48 PM

๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค” gsky ne kai kake neman number coz ni da ina bukata da direct zan fada nace aban digit en ba sae na tsaya wani boye boye ba tinda ba karamin yaro bake ba ๐ŸŒš
reply 0
Zahrau haladu Dec 25, 10:49 PM

Hahahaha shi wa fa and miyasa baya magana
reply 0
Nameer Dec 25, 10:50 PM

Na shigofa. na danyi karamin tafiya ne. ya gida?
reply 0
Nameer Dec 25, 10:50 PM

Hajiya Saudat.
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:55 PM

๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ Allah sarki Doc to ba komai ni ai yaro ne am not ready for love know that's why bazan tambayi number ba amma kamar yanda kake ganin zaka iya tambaya haka nima sbd baka sanni b ban sanka b duk anan muka hadu sai dai ayi maganar baki....baki kuwa marar shi ake kurewa
reply 0
Zahrau haladu Dec 25, 10:56 PM

A wajan ka ba
reply 0
Baffancy Dec 25, 10:57 PM

He's not loquacious that's why
reply 0
Nameer Dec 25, 10:58 PM

Wai abun mamaki ne naji yau.
reply 1
Baffancy Dec 25, 10:59 PM

wollh indai Ina sonki ki boye sunana bazanyi ba fada miki zanyi sbd ba karya nake ba abinda nakeji na gskyr d yake cikin zuciyata na fadi...sai dai idan ban samu abinda nake nema ba in hakura
reply 0
Dr A A Dec 25, 10:59 PM

ohhh ni wae kae neye danuwanka ne idan zab tura nata number ba zabyi shawara sa kaine koya?
reply 0
Baffancy Dec 25, 11:00 PM

Allah sarki sannu da zuw y hanya
reply 0
Nameer Dec 25, 11:02 PM

Hanya lafeeya lau Alhamdulillah.
reply 0
Baffancy Dec 25, 11:06 PM

๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ Doc wlh kana bani dariya Ina d kunya sbd ni Dan fulani ne amma bana d tsoro akan abinda zuciyata take so
reply 0
Zahrau haladu Dec 25, 11:20 PM

Yass I know hakane kai ma ka fadi gaskiya and ina da friends maza but wallah bana tunanin ina wata Alaqa da su data wuche friendship but kasan mutane koh ya da yadda yake maybe yadda na dauka ba haka ya dauka ba Kuma ina fadama duk wanda nasan in abota da shi ka tsaya a matsayinka idan ka wuce ba ruwana kar inji ana ai kin cuce ni and Kuma maganar gaskiya idan na fahimci mutum ba aure ne ya kawo shi ba rabuwa nake dashi Allah ya sani bana so a yaudare ni Nima bana so nayi so ban da saurayin da ya Dade har ya fadamun wata Kalma da zan iya tunawa da ita
reply 0
Zahrau haladu Dec 25, 11:33 PM
Deleted

Sannu wai miyasa kake aran bakin sa kake ci masa albasa ne?
reply 0
Baffancy Dec 25, 11:45 PM
Deleted

ok to ki goge zan kiraki
reply 0
Isma'il Abdullahi Dec 26, 11:03 AM
honey๐Ÿฏ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”shegiya soyayyah ta Maida ni kamar karamib yaro fah ๐Ÿ˜‚
reply 0
Saudat Mansur Dec 26, 12:23 PM

๐Ÿ˜‚ Tunda kinsa Baki na hkr
reply 0
Baffancy Dec 26, 12:24 PM

To Wai ni Dan Allah me nayi
reply 0
Baffancy Dec 26, 12:27 PM

ni kan yau naga t kaina yanxu sbd Allah Daman ana kama mutum d laifin d bai sani b
reply 0
Seeyermerh Dec 26, 02:08 PM
koh ๐Ÿ˜น
reply 0
Fatima Abdullah Dec 26, 02:23 PM
kwakwa head๐Ÿ˜‚
reply 0

Related Posts


Trending

I have been dreaming about my Ex Relationship
Little Advice Advice
PART 4: love the best and the worst feeling Relationship
part 5: my experience with love, with a guy for him a rebound girlfriend Relationship
part 6 : heart break Relationship
Eid Palava with my girlfriend Relationship
My Heart break experience Relationship
i can't read comments on this forum, anyone facing similar issue? Advice
Please what should I do? Relationship
i need your help my friends Advice
I think i am going to lose it Advice
part 8 If u love something,set it free If it comes back, it's yours. If not, Relationship
part 9: Love knows no bound Relationship
part 10: Healing after heartbreak (selflove, self growth and self care) Relationship
Delete it! DELETE IT NOW!!! Relationship
uploading my picture to the matchmaking section Matchmaker