Men seeking Slim/Endowed matches
Anonymous Dec 27, 05:05 AM

Men seeking Slim/Endowed matches 1

Jama'a rayuwa zata yiwu a haka? Kusan duka profiles din da na gani a home page din matchmaking, either slim/tall/beautiful/fair or endowed ladies suke nema. Kadan ne don't care to indicate. Mu masu kibar yan sauwa-sauwa ya kuke so a yi damu? Sai mace tace tana son masu kudi ku rude ku yi ta sakin zance, a duba wannan lamarin. Idan kuma akwai section din mu na yan maleji a bani directions😔
post

Replies

(33)
Milah Jan 2, 11:39 AM
Maza dai da son slim girls sudin zasu aurota tana slim suzo suyi kiwonta hartayi kiba tana kiba saidai kiji suna cewa ko ki fara exercise ko kuma na karo wata maizafi slim doguwa saikace bashi yamaidata haka ba maza mutanenmu😅
reply 0
Anonymous #1 Feb 25, 10:31 AM
Wlhy kuwa
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage