Yau shekara 3 kenan da barin Nigeria nazo Germany Masters kuma na fara aiki anan. Toh ina bukatar na auri mace mu zauna. Shine se wata Kanwar mama na tamin recommending din wata knwar mijinta.
Mun fara soyayay tin kusan last year June. Muna yawan yin chat video da voice kuma ina ganin hoton ta amma iyaka face. Toh macen da zan aura ai ya kamata nasan shape dinta ko yamin ko? Se last week muna video call nace mata ta tashi tsaye ta haskon bayanta da camera naga shape dinta, back view. Se kawai naga tayi terminating call din. Tin sannan na dena jinta tayi blocking dina. Wai se taje tacewa antin nawa wai ni dan iska ne nace ta nunan nonon ta da kuma bayanta!π― Wasu matan kam sun morewa sharri. Na rasa abin yi saboda kunya da takaici.
In iskanci nake sha'awa duk ga mata nan inda nake, kuma inada ilimi da aiki ai se na gaji. Duk ga porn sites nan in ma wani abu nake son gani.
So nake a mana aure nayi mata visa, flight ta tawo nan kasar mu zauna na wani lokaci, ai ya kamata nasan abinda zan kawo ko? In wace bazan samu gamsuwa da ita bane mene amfanin auren?
Antin nawa tace zata mata magana mu dawo mu shrya, amma ni walh ta fita min a rai. Wannan ko anya macen aure ce?
Don Allah ku bani shawara!
Ahap ae ni na sani wlh, kada kaga laifin ta yarinta ne duk haka muke π₯Ί
Aa mna ka dena fadan hk wlh Allah ma y kiyaye
baikamata ta fada ba gaskiya Amma Kuma aikin gama ya gama saidai kawai a Tari gaba.amma Kuma ka zauna dai kayi tunanin me kyau kasan tsakani masoya sai Allah mudai bazamuce karabu fa ita ba balle daga baya ku koma normal kaxo kanajin haushin mu so kadai daure ka Bata wani chance din sannan ka sata ta gyara duk wani abunda ta gyara kodan dawo da martabarka agun Aunty din
am telling you is funny π am telling you you people should settle things out if you still love her
πΉπΉπΉsorry
Well wat she did is wrong but the same tymu should forgive and give her q second chance,some ladies don't like it wen q guy just says he wants to see wat they are made of..don't get me wrong I understand your point......amma kuma bahaka yakamta kayi approaching abunba....sha just give her another chance
If you love her you won't mind how her body looks. And just a reminder that a good body ages. Kuma sai ka ga wata da bata da jikin ta San yadda zata gamsar da minji meh jikin Kuma bata sani ba. Sha ta burge ni da tayi terminating call din ya nuna tana da tarbiyya. Kai Kuma dearest poster Allah ya hada ka da wacce zata "gamsar" da kaiππ
nothing is wrong with her ππu are the problem o why u wan see her back ba dole da blocking dinka ba
plz am interested if she is not dan soyayarka da manzon Allah
nidai am interested plz
Well its a one-sided story, we can't conclude. Best is to ask your sister or someone you trust to check her out for you. Note that people use artificials.
You've been together for months, so her character should be a good judge because beauty fades. There are so many nice faces with bad personalities.
Allah ya zaba mana mafi alkhairi.
ka yi addu'a idan alkhairi ne Allah ya saka maka natsuwa da ita, idan kuma ba alkhairi bane Allah ya tabbatar da alkhairi.
Gaskiyar zaka fada mata
kuma bai zama dole ta yarda ba Amma ka fadi gaskiyar
Karka aureta saboda aunt Dinka pls
Inaga explanation dinda take nufi shine ka fada mata kai ba jikinta kakeson gani ba. You just wants to see if she's fit for you.
Bata kyauta ba
Amma kaima bakayi dubara ba π
ya zakace ta hasko ma bayanta da camera π
wannan cikin dubara akeyi, because za'a iya editing picture kaganta chass abunta π
Ga shawara next time ka aika sister dinka gidansu sai ta duba ma inaga zaifi.
Allah ya hada hankulanku
ko ince Allah ya kawo wata
kayi booking flight even go and come back ne kazo kaganka Mana. but honestly d way you said it sounds somehow atleast you can figure it out a picture dintaπ
Hhh dear poster naga mutane sunata tausarka suna baka haquri it seems like kayi giving up da ita.
To ynxu da kayi bayanin abinda kake nufi ni na fahimceka & am ready to shoot my sht.ππ
Hhh dear poster naga anata tausarka amma it's like kayi giving up da ita.
Toni ynxu tinda kaga kayi bayanin abinda kake nufi kuma na fahimceka then am ready to shoot my shtππ if ur interested
Comment has been deleted
Hhh eyyah maybe Fatima din itace matarka π
π
Ka dauka number din in goge?
Hope kai ta ga naka shape din dai kuma ya mata, oga yanda kayi mata maganan fah sai ahankali
sai fah order π kaman wani food
Ki tambaya kiji in kina ganin wasa nake. Ana order din mace yanxu yanda ake order din food din. Da ana attaching pic da sena tura miki hoto ki gani
Namiji ynada wani shape ne? Kawai rawar kai ne da itaπ
uncle if u wan see her, book flight cm hm ND see her physically, dats what will determine whether u r serious or not.
Anzo dai dai wajen, dama namiji ya ganka yace shi yake son ka ma yayi rashin kirki ballan tana yaga an mishi tayi. Namiji baya rasa abin gori, nan gaba suna ganin wacce ta fi ta sai su fara cewa "dama Hada mu akayi, ba wani sonta nakeyi ba".
Just imagine wai "not that she's fit for me" kasan hakan ne kuma ka Bari kuke ta waya? da fa tayi yadda kace da ba haka ba, sai dai idan kaga ba yadda kake so din bace attitudes ya biyo baya daga wajen ka. Do you think ko wacce mace kace tayi hakan za tayi? Ko Ni ce kallon Mara kamun kai Zan maka ka ce min haka babu suturtawa. You should have ask your Aunt kana son kaga tsawon ta, da shape din ta, ko talk with the girl in a polite way. Ko kai baka San cewa Kunya adon mace bane? kawai sai ta tashi ta Fara juya maka jiki Don kawai kace zaka Aure ta. Tayi blocking din ka kuma kazo kana jin haushin ta, Like are you for real?
A dai rinqa adalci π
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment