Idan kaga budurwa tana istihara akan samari biyu to dukkansu talakawa ne. idai dagaske ne Guys anima kudi
Abin burgewa kuwa idai mata yanxu suna struggling din niman kudi
is just a question Nima kaina bansan mai gaskiya akai ba
Hmmm.. We're all Nigerians n many of us have this experiences..
Through, ba duka matan aka zama daya ba.. But 90% of Nigerian ladies wlhi sunfi son mai kudi
kahuta wa kanka gaskiya,shiyasa nace wasu ai saboda ba duka aka taru akazama dayaba.
gaskiya kam badukaba amma majority kamar yadda kafada akwaisu.aftral ku maza kuke fuskantar hakan tunda kuke neman matan so you can testify,but mazan ma fa hakane though not all gaskiya.Allah ka azurtamu duniya da lahira Amin.
Amin ya Rabb.
Hakane Allah yasa masu tunani haka su gane
is nt only Nigeria is all over the world
Amin ya Allah
Gaskiya ba haka bane...!
😂😂😂😂😂 u re so funny but I disbelieve u
I believe money is not everything,my boyfriend kept telling me Everytime that his not rich,I don't have anything oo , but if we re married I will try my best in everything. I like his courage very well and I love him like that seriously.
×
Matchmaker
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment