Just being on the phone with him makes me crave him, I need a solution please
Anonymous Apr 20, 01:11 AM

Just being on the phone with him makes me crave him, I need a solution please 1

Nakusa aure Amman idan muna hira awaya kawai se indinga jin wani feelings wallahi Narasa yanda xanyi 😭😩ko sunanshi natuna se inji wani abu araina Wayyo hakan meyake nufi dan Allah . wata friend dina tacemin haka takeji idan suna hira kuma wallahi both dinmu bamayin hirar data saba shari'a 😭Dan Allah kumin finding out the solution I'm waiting for your advice 🙏
post

Replies

(13)
Anonymous #1 Apr 20, 01:38 AM
toh kudin neh ynzu akage kk dasan aure badole hakan ya rika faruwa bah,kuma an raba dare ana waya dole zuciya taita sarka muku wani abu wllh,wnn kadaicewar dazakiyi a daki, shima y kadaice yanata zubo miki kalamai koma wani iri neh,dole zuciya taita sarka miki wannan da wnchan,Saidai muce Allah y kyauta,amman muddin za'ana raba dare ana waye wayen nn shedan bata inda bazai bullowa mutum bah,inkinji haka saiki dage da a'uziya,snn kisak tsoran Allah a ranki,shine kadai mafita Dan Kar abu yyi nisa kuma azo ana danasani,dan dga haka lamari ke farawa
reply 3
Anonymous #1 Apr 20, 01:44 AM
a tawani bangaren Kuma zata iya yuyuwa kina sha'awarsa neh ko ince kina yawan tunane tunanen abu buwan sha'awar a kansa,sbd ya iya siyeki da kalamai,it's kuma zuciya tasamu abnda takeso,sai kawai tkara tunzuraki kina jin ddin maganganunsa a har cikin eya waye dinki....kingane dai,saiki rage tunanin sha'awa akansa ki yawaita azubillahi.....in kinji abun inkuma kina kallan +18movies irin na soyyaya Nan suma sai ki rage etc, Allah ysamu dace amin
reply 2
Ameeerah21 Apr 20, 03:36 AM
Shedan ne kinji kita addua
reply 2
Anonymous Apr 20, 04:13 AM

tnx 🥺
reply 0
Zee Abdul Apr 20, 04:54 AM
Are you referring to wanda zaki Aure or someone else?
reply 1
Anonymous #2 Apr 20, 05:11 AM
wane irin feelings kenan? sha’awa or what?
reply 0
Anonymous #3 Apr 20, 06:15 AM
Dr A A Apr 20, 02:19 PM
ke yimun boyis dishi dishi rubutun ki ya fito fa 🌚🌚🌚
reply 0
Anonymous Apr 21, 11:49 AM

Tohh Ana abin serious 🧐 Amman kana wasa 😂😹kai idan kaine yaxakayi , kune irin mazan dabasusan ciwon mata ba
reply 0
Dr A A Apr 21, 12:41 PM

kambuu come see caring in my house 2024.05 srry baa magana walla ba walla ciwon mata ba har maganin mata sai na sani😑
reply 0
Anonymous #4 Apr 27, 06:10 AM
It's totally normal sister, almost kowa ma hakane. Just wait a little bit until you settle down
reply 1
Anonymous Apr 30, 01:49 AM

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage